R Programming: Beginner to Intermediate

Wishlist Share
Share Course
Page Link
Share On Social Media

About Course

A karshen wannan course din, dalibai za su samu fandisho mai kwari game da R Programming. An fayyace abubuwa filla-filla ta yadda wanda bai taba yin R programming ba zai iya fahimta, kuma an gina course bisa misalai da abubuwan da muka sani don saukaka fahimta.

Wanda yake kowanne matakin koyo zai iya daukar wannan course din.

Course Content

Gabatarwa

  • Gabatarwa
    05:04

Game Da Instructor

Abubuwan Da Za A Koya

Wurare da ake amfani da R

Bambanci tsakanin R da wasu manhajojin Data Analysis

Downloading da Installing din R da RStudio

Me ya sa muke bukatar R da RStudio?

Yadda RStudio yake a aikace

Sauya fasalin RStudio

Terminologies da Variables a R

Data Types in R

Data Structures